YADDA ZAKA SAITA SUNA DAYA WATO (SINGLE NAME) A FACEBOOK DA WAYAR ANDROID:












YADDA ZAKA SAITA SUNA DAYA WATO (SINGLE NAME) A FACEBOOK DA WAYAR ANDROID:


Dubada yanda mutane suke bibiyata da wannan tambayar yau na yanke shawarar rubuta takaitaccen darasi domin ganin duk wanda ke da sha'awar amfani da suna daya a facebook yayi nasarar biyan bukatarsa.


dafarko da kasani facebook ba kowa suke bawa daman saka single name ba sai wanda yake indonssia ko kuma india wato a yankin tamil.
sabida haka ne idan kaje saka suna daya bazasu kyaleka ba domin suna tantance irin network dinka da kuma wurin da kake muddin ba'a wadannan wuraren kake koda network dinsu kake aiki ba tofa bazasu baka dama ba, sai in kayi wasu settings dinda zai nunawa na'urarsu cewa awadancan yankunan kake.


Yanda zakayi Wadannan settings din.

Dafarko dai zakayi amfani ne da chrome ko mozilla firefox sai kuma ka saita yaren facebook dinka ne Zuwa bahasa indonessian daga nan kuma saika saita proxy configuration na indonessia akan wayarka,  duka wadannan zakayi su ne ta hanyar searching a google kamar haka (indonessian) proxy server zasu baka result kamar haka:





ko kabi wannan link din domin daukowa kai tsaye https://www.proxynova.com/proxy-server-list/country-id/
shi kuma zama ganshi kamar haka:






sai kaduba nasama kowanne kaza6a daga ciki kakwafeshi domin kuwa shine
 wanda zaka saita akan wayarka tahanyar shiga setting>mobile network cellular network >sai kuma access point -> new access point ,
1. Name kasa (my web)

2. kalura dakyau a wajen Apn sai kasa
( Indonessian Network)
3. proxy server sai kasa wannan proxy dinda ka kwafe a google search amma kacire lambobi hudu na karshe.
misali
(124.81.123.2)

4. inda akace proxy port saika saka lambobi hudu daka cire acikin box nasama.wato (8080)


5. sai kuma proxy adress sai kasa (m.facebook.com) sai kayi saving ka tabbata yayi kanar haka:




sai ka koma facebook dama can kamaida yaren facebook dinka zuwa bahasa indonessian kawai sai kashiga facebook ta chrome kayi login zata bukaci ta fassara maka yaren zuwa english saika zabi translate kawai daga nan zata maida makashi english tayanda zaka fahimta,  amma awajen facebook community kana aiki ne da bahasa indonessian language.
 daga nan sai kaje setting> general setting > personal information> Name saika shiga wato wajen sauya suna saika goge last name kasaka first name kawai ko ka saka sunan style kowanne iri kakeso sai kayi preview zasu bukaci password sai kasa password dinka na facebook sai saka pasword din sai kayi save change shikenan,  bayan kagama sai kamaida yarenka zuwa wanda kakeso.

Note: idan sukacema "you must provide last name" toh setting din bakayishi daidai ba saika sake duba darasin dakyau,  sannan kuma zaka iya saitana yaren tamil ma kamar yanda mukayi bayanin saita na indonssia....

Allah yabada nasara..

@Team Imaginator...