LYRICS: B.O.C – Hakin Mu (Song Lyrics)




INTRO *

Ji Mana,Ku Tsaya Guys!

 *Kishin Kasa Zalla,Ba Ruwan Mu Da Party
 -
I See You Chess -O.G What It Do?
*About To Spit Some Reality Right Here
 *Feeling Like Edrees Abdulkareem In His Prime CHORUS [Nelson Mandela]
 *Let There Be Justice For All,Let There Be Peace For All -[Ku Bamu Hakin Mu(4x)]
*Let There Be Work,Bread,Water And Salt For All -[Ku Bamu Hakin Mu(4x)] 
*Let Each Know That For Each The Body,……


. -[Ai Hakin Mu Be(4x)]

 *……..The Mind And The Soul Have Been Freed To Fulfill Themselves
-[Ai Hakin Mu Ne

(4x)] VERSE ONE

 *Zan Fada Ne A Fili Ba Wani Batun Sa Labule,
 *Komai Ya Chakube,Lissafi Ya Dagule

*Mu Na Ta Wahala Wa Kwakwan Da Cikin An Kwakule *Leaders Of Tomorrow? Ai Har Yau Din Ma Namu Ne
 *Matasa Kara Zube…..
*….Babu Aiki *
Da Wuya Ka Bambanta Tsakanin Da Da Mahaifi
*Ba Wuta,Ba Ruwa
 *Asalin Barayin Ba Su Ba Ne Suke Kamuwa
*Titin Mu Duk Ramuka
 *Ba Isheshshen Abinci A Gari Sai Sadar Kwanuka
*Asarar Rayuka
 *Upnorth,It’s Insurgency In The Region
 *Where I’m From,The Worst Enemy Is Religion
*We Await The Glory Of True Africa’s Return
 *This Can’t Be Us,Enslaved To The Capitalist World
 *Its Obvious They Lack Direction In Their Policies
 *How Can We Afford Good Life With Devalued Currencies

 CHORUS VERSE TWO


 *Shin Kam Wani Irin Hali Muke Ciki?
 *Seems Like Sai Muna Makoki Suke Biki
 *Ga Sada Ga Layi A Gidan Mai Sai Ka Ce Ba Mu Da Arzikin Man Fetur
*Ga ‘Yan Black Market Da Mai Kacha Kacha A Kan Tebur
 *I’ll Find The Truth,A Ban Chebur
 *Herdsmen Butchering People
 *Animals Kept Safe While Humans Suffer From Evil
 *Barayi Na Ta Fashi Da Makaman Gwamnati
 *Kabila Na Tasar Wa Kabila Don Gonaki
*Cin National Cake Din Sai Masu Uwa A Murhu
 *Idan Ba A Jirgi Ba Ba Su Zuwa Garin Mu
*Makarantu Sai Yajin Aiki
 *Ba Biyan Albashi
 *Zamanin Nan Gaskiya Ya Zama Miyan Madaci
*Da Suka Same Mu,Suka Dame Mu
*Muka Zabe Su,Sai Suka Yaye Mu
 *Za Su Dawo Gobe Ai,Yanzu Kam Mun Gane Su CHORUS VERSE THREE
 *Everything Seems Eff’d Up ‘Cause They Cherish Resistance
 *Treating The Masses Like They Do Not Merit Assistance
*Well Let The Worse Be Done,They Can Not Bury Existence
 *No Not The Whole Of It ‘Cause Clear Is The Difference
 *Da Ba Yanzu Ba Ne
 *In Ce Da Din Ma Sun Aza Ba Za A Chanzu Ba Ne?
 *Paka Nan Mu Dake
 *This Is A Weak State On The Verge Of Collapsing
*Oh Well,That’s Simply Because True Service Is Absent
*Victimised By The Tragedy Of How They Failed Us
*That Wasn’t The Plan Before We Voted You,You Betrayed Us
 *Ga Nyunwa Ga Rikici
*Rayuwa Ba Ginshiki
*Da Kai Ka Ce Su Kasa Su Tsare Maka Ko A Kaka,Yanzu Ne Ka San Da Kar Su Zo Gaisuwa Ba Ilimi
*We Need Justice
 *War Is Really Expensive, We Need Just Peace….
 *…..In Maiduguri, Adamawa,Kaduna And Jos Please CHORUS OUTRO *Hakin Mu Ne! -Saboda Haka Ku Bamu,Ku Bamu!
Previous Post
Next Post
Related Posts