sabon album na Nura M Inuwa me suna Wasika
Wannan album dai yana daya daga cikin album din da ya sake su kwanan nan na wannan shekarar
Ku hanzar ta ku garzaya ku sauke aa wayoyin ku gasu kamar haka
01 SAKO
02 RIBA
03. SO DA AMANA
04. WASIKA
05. DUNIYAR MASOYA
06. KECE TA FARKO
07. NA ZABEKI
08. SOYAYYA RUWAN ZUMA
09. SHAKUWA
10. SANDAR GIRMA
11. KAUNARKI NAKE
12. GA HANNUNA
13 . MATAN ZAMANI
14. DASHEN KAUNA
15. INDA RAI DA RABO
16. MATAR MIJI NA
Ashakata Lafiya....