Sabon Album din shahararren fasihin mawakin nan kuma dan wasan barkwanci haka zalika kuma limamin mata wato ado isa gwanja wanda ya saki album dinsa a wannan shekarar
Album din na daukeda wakoki har guda 12 kuma duk wakokin sun kayatar matuka .
Yi kokari kai download dinsu domin kar abaka labari.
Gasunan kama haka.
01. AKWAI LOKACI
02 FADI ALHERI
03. GA GWANJA
04. GOBE DA WAKA
05. INA AMARYA
06. LUNGAI LUNGAI
07. MAMA
08. MATA
09. OGA OGA NE
10. SABON SALONA
12. SAMA DAI MATA
12. TARBA