NEWS: Sabbin Hotunan Adam zango dasuka jawo cece kuce ashafukan sada zumunta.



Shahararen dan wasan nan kuma fitaccen director kuma producer wajen shirya fina-finan hausa da kuma rera wakokin gambara,(hiphop) Adam a zango, ya saka wasu hotuna wadanda sukayi matukar jawo cece kuce tsakanin masu bibiyarsa takafar sada zumunta,
shahararen jarumin yadaura hotonshi ne tareda matarsa wanda suka dauka cikin salon shauki da kuma soyayya irin na ma'urata,

Jarumi Adam a zango yakasance mai daura hotuna daban daban a shafukan sada zumunta nazamani musamman Instagram a kowanne hoto akan samu ra'ayin jama'a kama daga masoyansa dama masu kushe gareshi, awannan karon cece kucen ya banbanta yayinda wadannan hotunan suka sa, dayawa daga cikin masoyansa ke nuna yabo da kuma nuna hakan amatsayin birgewa abangare guda, kuwa wasu naganin hakan baidace ba amatsayinsu na ma'urata yakasance suna nunawa duniya abinda yakasance sirri na iyali,

yayinda wasu ke nuna cewa kamata yayi duk hotunan dasuke makamancin wannan yazauna agida amatsayin sirrrinsu na ma'aikata,
Previous Post
Next Post
Related Posts