Sabuwar Wakar Umar M Sharif “RaAyi Riga”
Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Umar M Sharif Mai Suna Na Ra'ayi Riga
Ga kadan daga cikin baitukan da wakar ta kunsa.
-Ra'ayi Riga zabi na kun gani kun gani
-Tunda kin bani SO, Kin gani kin gani na baki kauna
-Nayi miki guri kinga a cikin zuciya ta zo ki zauna
-Rayuwa ta dake za tafi dadi farin ciki na
- Bamu yin fada tunda mun san hali na juna
-Bani jin rada kanki kece zabi na raina
-Zo muje mu huta ni dake a lambu na kauna
-Zabi na a gata kun gani kun gani
-Ra'ayi Riga Kun gani kun gani
Gadai tanan ku saukar ku saurara kuji, Ayi Sauraro Lafiya
Download Music here