LYRICS: CI GABA By B.O.C ft. SMARTBTRAMS INTRO



LYRICS: CI GABA By B.O.C ft. SMARTBTRAMS INTRO (SmartBtrams):Killashe'Ta For The Money Trees (B.O.C): Ji Mana,Ku Tsaya Guys!!! CHORUS *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Sun Kai Mu Show Sun Gudu -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba *Sun San Haske Sun Bar Mu Cikin Duhu -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba VERSE ONE[B.O.C] *Gayu Kar Ku Yadda Da Baya Ku Ci Gaba *Domin Ba A Shiga Ramin Maciji Da Ka *I May Not Have The Qualities A Teacher Got *But Mom Said I'll Be Great Before The A,B,Cs In Kindergarten *At Least I Have A Solid Reason Not To Give Up *Feel Like I've Been In The Game Before The Kick Off *Finally A Breakthrough For The Real,Za Mu Ci Cup *I'm Sick Of Hearing Myself Saying Za Mu Yi Bucks *Stay Fly, Sai Ta Kama Dole Za Mu Bi Bus *Omoh If Dem No Like Us Make Them Leave Us *Amma Ga Duk Wadanda Ake Tare When You See Us *Holla With Your Peace Sign Up,This Is Real Love CHORUS *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Mun Musu Aiki Sun Ki Su Biya Mu -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba *Ba Wani Abu Ai,Gobe Za Su Kira Mu -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba VERSE TWO[SmartBtrams] *24/7 On A Daily I's Able *My Primary Aim Is To Put Food On The Table *World Domination, See My Dopeamine Comes In Billions, *Satisfy Your Life Behind Bars With Zillions..... *Killashe'ta Stinking Shit *Never Come In Slimmy Fit *Orobo As The Thing Dey Drop *No One Dey Make Dem Dey Flop, *Tick Talk As The Thing Dey Go I'm Reademaning The Globe *Execution Drip Dropping It, *Classical Click Clack And Then..... *.....Ratatah The Thing, *You Know How The Thing Go When I Come I Dey Scatter The Thing, *You See My Performance Make All The Girls Dey Wanting My Thing *Ogbeny Give Me No Dey Slack *Put The Chicken In A Flask *Put The Money In My Bank Account If You Want See Me Smile *I Dey Wear Clothes Baba Take A Look I'm Looking Fly.... *In My Skinny I Be,Sometimes In My Baggy B!tches *Sometimes I Be With Dem Skinny, Sometimes I Be With Dem Baggy ...Baggy The Cheese CHORUS *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *They Say Real Rap Is Hardly Gonna Sell -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba *We're Gonna Change That And Party With Our Friends -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba VERSE THREE(B.O.C) *Yanzu Kam Na Dawo Daga Irin Wannan Rakiyan *Na Zuwa Don Advance In Je Su Ki Karasa Biya *Da Bari Na Da Nyunwa Da Biyan Hotel Fee Na *I'm Still Standing On My Feet Although With Plenty Scars *Ina Cikin Performing Sai Ga Kwalawa A Kan Stage *DJ Stop The Music,Ko Bai Gama Ba Ka Kashe *Fans Suka Ce Hakan Baya Hanawa Su Ban Face *Balle Ma Hana Ni Dama Ya Sa Waka Na Kwante *Inda Ba Shiga Na Shiga Na Shige *Da Tino Dan Jimeta Na Fita Na Buge *Each And Every Day..... *...We're Making Music *Slowly Penetrating All The Chances They Refused Us *It's True Talk.... *There's Never Another Chance To Use Us *But Hell Yea,We Can Strike A Deal With Some Good Bucks *Su Biya Mu Kawai Babu Wani Waye Waye *We Do This For Living,We Don't Do It For Shaye Shaye CHORUS *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba -Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba *Hip Hop Muka Zo Cirewa A Kunya -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba *Kuma Sai Mun Ga Kasan Tukunyan -Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba OUTRO Nnnnnnigga!!!! By Now You Should Have A Clear Understanding About Our Mission.Ka Gane Ai,Ba Wani Abu.
Download Audio here
Previous Post
Next Post
Related Posts